Posts

Showing posts from March, 2018

WHO THE CAP FITS BETTER, KARADUA SENATORIAL SEAT 2019

Image
  BY Arc abubakar R abubakar After series of consultations for   the upcoming elections in 2019,   the day has been scheduled for the generality of the good people of karadua to elect who will represent them to steer the affairs/wheel in the  Red chambers come 2019. From the look of things, other contestants have since rolled out their weird torned out drums dancing shamelessly to the nooks and crannies of our communities. Karadua has been awash with posters, fliers and banners of aspirants; bearing their photographs, various campaign inscriptions and organs some with no cardinal and clear objectives on what to do and how to salvage the people. There is no doubt that this forthcoming Election will be an easy one for those who only do their homework well. Campaigns so far might be competitive as time goes on based on numbers of supporters each of the contestants could amass to themselves. People will be mobi

DA KWAKWALWA AKE TUNANI BA DA TUMBI BA...

Image
Daga Arc Abubakar R Abubakar...  Ganin yadda ya jajirce, ya maida masu babatu da hargowa cikin duhun rashin gane ina ya dosa, sai yasa suka koma suna ganin kamar an barsu a kasuwar da ba kowa ne ko ba ciniki.  Fintinkau din da yayi musu na zarra a fagen tunani da kuma aiki da basira yasa suke da shakku akan jama'ar dake tare dasu ko zasu cigaba da yadda dasu. K0 kuma suna ganin hasken dake tare dashi zai haska zuciyar Al'ummar dake tare dasu din su guje su.  A kullum suna ganin haskawar da tauraron shi keyi ke sasu faduwar gaba da jimami suna ta kwafsawa suna neman mafaka daga wadanda ma basu isa su basu mafakar ba. Sunyi sunyi su goga mishi baqin fenti a gilasan Al'ummar dake tare dashi amma har yau hakar su bata kai ga cimma idon ruwa ba.  Wai shi wancan ma cewa yayi ai idan har huhun shi na huro mishi numfashi to yayi ya gama zama shugaba a wannan jaha, niko sai nai dariya nace Ashe ma sai in kana numfashi, to idan kuma mai du

KAKAR KARADUA TA YENKE SAKA.

Image
Acigaba Na kai komo da mutanen yankin karadua keyi Na rashin kyekyawan wakilci wajen sanaatan dake wàkiltan su shekara da shekaru, awannan lokachi Allah yakawo mana shahararran dan siyasar nan engr Nura Khalil inuwa baki kyamar kowa domin sharema al'umar karadua hawaye. Hakika engr Nura Khalil shine wanda zai iya jagorantar al'umar karadua bisa gaskiya da rukon amana kamar yadda kowa yasani engr Nura Khalil shahararran dan siyasane wanda ba'ataba samunsa da rike hakkin al'ummah koda sau dayaba hakane mu al'ummar karadua muka tsaya kai da fata domin ganin yazo ya wakilcemu. Kamar yadda kowa yasani yankin karadua yankine mai dimbin tarihi da yatara abubuwa da dama wanda acikin jihar Katsina ana alfahari da yankin,musamman a bangaren noma da kiwo amma har yanzu mun rasa samun kayan zamani na noma wanda zasuciyar da yankin gaba da rashin mayar da hankali wajen nemama al'umar yankin abubuwan dogaro da kai. Dawannan ne Mike ganin yadace munemo irin su

TABBAS ZAMANI ALLAH NE MUTANE SUKUMA SIRRIN ALLAH NE ALHAMDULLAHI ALLAH SWT YA AZURTA KA DASU ENGR MUHAMMAD NURA KHALIL.

Image
Tabbas Babu Makawa Duk Mai Hankali Yasan Cewa Allah Swt Shine Zamani Haka Kuma Allah Swt Shine Yake Yima Bawa Arxiki Kudi Ko Jama,a Alhamdullahi Allah Swt Yayi Engr Muhammad Nura Khalil Duka Wannan Arxiki Wanda Ba Kuma Don Yafi Kowa Bane A Wajen Allah Swt A,a Allah Swt Shine Yake Haka A Lokacin Da Yaso A Inda Yaso Ga Wanda Yaso Allah Swt Mun Gode Maka Daka Azurtamu Yankin Karadua Wato Funtua Zone Da Samun Mutum Irin Wannan Zabbabun Cikin Bayinka Wanda Hakan Ba Karamar Nasara Bace Ga Daukacin Mutanen Funtua Zone Da Jihar Katsina Da Tarrayar Nigeria Baki Daya Muna Rokon Allah Swt Ya Idah Nufi Mutanen Funtua Zone A Matsayin Senator Funtua Zone Insha Allah Swt. Mu Mutanen Karadua zone Muna Tare Da Maigirma Engr Muhammad Nura Khalil A Matsayin Senator Funtua Zone Insha Allah Swt. Funtua. Malunfashi. Kankara. Faskari. Musawa. Matazu. Kafur. Bakori. Dandume. Danja. Sabuwa. Abubakar Yusuf Funtua.

BABU BOKA KO TSAFI DOGARANSHI ALLAH - IN JI COMR. BILYAMINU LAWAL FUNTUA

Image
ENGR. MOHAMMED NURA KHALIL ENGR MUHAMMAD NURA KHALIL AS SENATOR FUNTUA ZONE 2019.INSHA ALLAH.  Idan Kasamu Shugaba Mai irin  halayen Engr Muhammad Nura khalil to Hakika ba Kada matsalar gurbataccen shugabanci Domin zakasamu tagomashin Roman democradiyya, sabida shi shugaba ne Mai kishi dason Cigaban Alumma, Allah yabashi baiwar kulawa da Alumma cikin Hankali,ilimi,dattako da natsuwa. Shugaba ne wanda bai kyashi ko bakinciki danganeda abinda mabiyanshi zasu samu Kullun burinshi shine ya budama wadanda suke tareda shi Domin suma suzama wani Abu.  Engr Muhammad Nura khalil shugaba ne wanda baida nuna banbanci ko bangarenci yadauki kowa nashi. Shugaba ne wanda Kullun gurin shine tayaya Alumma da mata da matasa zasu dogara da kansu Domin azauna lafiya kuma asamu cigaba Mai dorewa.  Engr Muhammad Nura khalil ya kware kuma ya goge a Kowanne bangare na rayuwa tahakane zai taimaki Alumma cikin sauki da tsari Mai kyau dangane da Hikima da basirar da Allah yabashi a cikin Alu

KUNGIYOYIN DALIBAN MAKRANTUN JAMIYA KATSINA SUN KAI MA ENGR, NURA KHALIL ZIYARAR GOYON BAYA

Image
Alhamdulillah Ala Kulli Halin...    Allah abun godiya. A kullin muna ta samun cigaba a wanna tafiya ta Baba Nura. Dayawa dai  daga cikin Jami'oin dake cikin fadin Najeriya, wanda ai nihin yan Indigene din Jihar Katsina State suke karatu. Suna zuwa domin nuna goyon bayansu da aminta don bin tafiyar Engr. Muhammed Nura Khalil. A Inda sukazo don fadin manifofin su, kudirorin su da kuma dalilan da yasa sukabi, kuma suka karbi wannan tafiya ta Engr. Nura Khalil 2019 100%. Sannan shima mai girma Engr. Muhammed Nura Khalil yayi maraba da kuma nuna farin cikin shi ga wadan nan Kungiyoyi na Katsina Youth Initiative Vanguard (KAYIV) da National Association of Katsina State Students National Body (NAKATSS NB). A inda mai girma Engr. Nura Khalil yayi jawabi da bayanai akan irin tanadi da kuma shirye shiren da yayiwa Al'umma domin samun saukin tafiyar da rayuwa ta hanyar samun aikin yi, harkan noma da kiwo, makarantu dadai sauran su