KAKAR KARADUA TA YENKE SAKA.
Acigaba Na kai komo da mutanen
yankin karadua keyi Na rashin kyekyawan wakilci wajen sanaatan dake wàkiltan su
shekara da shekaru, awannan lokachi Allah yakawo mana shahararran dan siyasar
nan engr Nura Khalil inuwa baki kyamar kowa domin sharema al'umar karadua
hawaye.
Hakika engr Nura Khalil shine wanda zai iya jagorantar
al'umar karadua bisa gaskiya da rukon amana kamar yadda kowa yasani engr Nura
Khalil shahararran dan siyasane wanda ba'ataba samunsa da rike hakkin al'ummah
koda sau dayaba hakane mu al'ummar karadua muka tsaya kai da fata domin ganin
yazo ya wakilcemu.
Kamar yadda kowa yasani yankin
karadua yankine mai dimbin tarihi da yatara abubuwa da dama wanda acikin jihar
Katsina ana alfahari da yankin,musamman a bangaren noma da kiwo amma har yanzu
mun rasa samun kayan zamani na noma wanda zasuciyar da yankin gaba da rashin
mayar da hankali wajen nemama al'umar yankin abubuwan dogaro da kai.
Dawannan ne Mike ganin yadace munemo
irin su engr Nura Khalil domin suzo su jagorancemu domin cigaban al'ummar
yankin karadua baki daya.
KARADUA 2019 ENGR NURA KHALIL NE
MAFITA.
Signed Nafiu Kabir shattima.
Comments
Post a Comment