KUNGIYOYIN DALIBAN MAKRANTUN JAMIYA KATSINA SUN KAI MA ENGR, NURA KHALIL ZIYARAR GOYON BAYA
Alhamdulillah
Ala Kulli Halin...
Allah abun godiya. A kullin muna ta samun cigaba a
wanna tafiya ta Baba Nura. Dayawa dai daga cikin Jami'oin dake cikin
fadin Najeriya, wanda ai nihin yan Indigene din Jihar Katsina State suke
karatu. Suna zuwa domin nuna goyon bayansu da aminta don bin tafiyar Engr.
Muhammed Nura Khalil. A Inda sukazo don fadin manifofin su, kudirorin su da
kuma dalilan da yasa sukabi, kuma suka karbi wannan tafiya ta Engr. Nura Khalil
2019 100%. Sannan shima mai girma Engr. Muhammed Nura Khalil yayi maraba da
kuma nuna farin cikin shi ga wadan nan Kungiyoyi na Katsina Youth Initiative
Vanguard (KAYIV) da National Association of Katsina State Students National
Body (NAKATSS NB). A inda mai girma Engr. Nura Khalil yayi jawabi da bayanai
akan irin tanadi da kuma shirye shiren da yayiwa Al'umma domin samun saukin
tafiyar da rayuwa ta hanyar samun aikin yi, harkan noma da kiwo, makarantu
dadai sauran su. Ubangiji Allah yayi mana jagora a wannan tafiya amin.
#WeSupportEngrNuraKhalil2019.
Comments
Post a Comment