BABU BOKA KO TSAFI DOGARANSHI ALLAH - IN JI COMR. BILYAMINU LAWAL FUNTUA
ENGR. MOHAMMED NURA KHALIL |
ENGR MUHAMMAD NURA KHALIL AS SENATOR
FUNTUA ZONE 2019.INSHA ALLAH.
Idan Kasamu Shugaba Mai irin
halayen Engr Muhammad Nura khalil to Hakika ba Kada matsalar gurbataccen
shugabanci Domin zakasamu tagomashin Roman democradiyya, sabida shi shugaba ne
Mai kishi dason Cigaban Alumma, Allah yabashi baiwar kulawa da Alumma cikin Hankali,ilimi,dattako
da natsuwa. Shugaba ne wanda bai kyashi ko bakinciki danganeda abinda
mabiyanshi zasu samu Kullun burinshi shine ya budama wadanda suke tareda shi
Domin suma suzama wani Abu.
Engr Muhammad Nura khalil shugaba ne
wanda baida nuna banbanci ko bangarenci yadauki kowa nashi. Shugaba ne wanda
Kullun gurin shine tayaya Alumma da mata da matasa zasu dogara da kansu Domin
azauna lafiya kuma asamu cigaba Mai dorewa.
Engr Muhammad Nura khalil ya kware kuma ya goge a Kowanne
bangare na rayuwa tahakane zai taimaki Alumma cikin sauki da tsari Mai kyau
dangane da Hikima da basirar da Allah yabashi a cikin Alumma da wuraren da yayi
Aiki, yawan Alkairin da yakeyi bai misaltuwa a wurare da ban da ban na rayuwa.
Domin habbaka tattalin Arziki da taimakon Alumma.
Duk wanda Kaji yace ai musanya da
kanshi to Hakika nashi ya raina Nigeria takai matakinda inkai ba wani bane ko
Dan wani to Aiki a manyan Ma'aikatu yafi kafin Dan talaka, Nigeria kasa ce baba
wanda take dauke da Alumma masu dunbin yawa, yana da kyau mu kauda siyasar
Addini, Bangarenci da nuna kabilanci inba haka ba kasar mu bazata taba ci gaba
ba Kullun Sai dai muita hasashe da hangen nesa.
Da taimakon Allah da Kuma hadin
gwuiwa da Goyan baya daga Alumma Nigeria xata iya gogayya da manyan kasashen
duniya Amma sai Ansamu gogaggun Shuwagabanni masu hazaka, fikira, ilimi da
hangen nesa kamar irinsu Engr Muhammad Nura khalil.
Kamar yadda mukaga irin rawar da
shuwagabannin karni na 21st suka taka musamman a kasashen ke tare irin Abubuwan
Alkairin da Cigaban kasashensu abumma bai misaltuwa mu anan Nigeria anbarmu
abaya tuntuni yakamata mu dauko shuwagabannin dazasu gina kasa su gina Alumma
hanyoyin masana'antu da sabbin dubaru na zamani Domin ganin Anrage masu zaman
kashe wando Hakan bazata samuba Sai mun nemo Shuwagabanni irinsu Engr Muhammad
Nura khalil masu gaskiya da Rikon Amana, yayi mun gani mun shaida.
Comr Bilyaminu Lawal Funtua.
Comments
Post a Comment