Posts

Showing posts from February, 2018

BIOGRAPHY OF ENGR. MOHAMMED NURA KHALIL

Image
A Graduate of Civil Engineering, 1984 Engr. Mohammed Nur Khalil an indigene of Katsina State and three times time Governorship candidate and well-known citizen of the State. Presently due to pressure from his constituents (funtua zone) is considering to vie for the run for Senatorial slots representing funtua zone by God grace. He is Proficient in Program and Project Management, Highway Design, Construction and Management, Pavement Management, Distress Evaluation, Rehabilitation Design, Asphalt Recycling, Asset Management and Team Building. Specialties Program and Project Management Highway Design and Construction Structural Design of Buildings and Hydraulic Structures Pavement Distress Evaluation and Rehabilitation Design Cold in Place Recycling and Hot in Place Recycling Transportation Asset Management Construction Management and Administration.

A JEWEL IN THE SAVANAH !!!

Image
  By: Arc Abubakar  R Abubakar   They say diamonds are a girl's best friend, I can't help but agree, ironically it's nature's earthed natural endowment specially made for our use & exploitation... Sadly we harbor not the knowledge, expertise & skills to extract/mine that which I mentioned above for our collective good & positive usage.  Hon. ENGR  Mohammed Nur Khalil is no doubt among this criteria, different is; he's a diamond in the dirt & he's just been found, he's the jewel of the throne, but he ain't being crowned , too focused to be distracted, so schemed while he smiles.  As a successful Entrepreneur with so many responsibilities in various companies and establishments such as Sagamu Independent power project ltd as the chairman Board of directors, just recently secured a  contract deal worth N198 billion with China Energy Engineering Corporation Limited for the construction of 400 megawatts in Ogun state.

Sagamu Independent Power Plant Limited (SIPP) is awarded a mega Power Project Contract.

The chairman Board of directors Engr Muhammad Nura khalil Sagamu Independent Power Plant Limited (SIPP),  which is a wholly owned Nigerian company, and private developer in power and infrastructure, has signed an Engineering, Procurement and Construction (EPC) contract with China Energy Engineering Corporation Limited (Energy China) for the construction of 400 megawatts Sagamu IPP to be located in Sagamu Local Government Area of Ogun State. The chairman sagamu independent power project limited broke the news earlier this morning through his social media handles as it was also  carried in the National dalies... With the EPC contract finalised, Energy China will now proceed with the implementation/construction of the plant estimated to cost $550 million. Under the terms of the EPC contract, Energy China will deliver the plant on a Turnkey basis providing engineering services, local construction and balance of plant. The Execution of the EPC contract marks a significant milestone for

NASHIRYA TSAF WAJAN BADA GUDUNMUWA GA ENGR NURA KHALIL DASHIDA MAIGIRMA GWAMNAN JAHAR KATSINA 2019

Image
Nashirya tsaf Domin bada Gudunmuwata ga Maigirma Gwamnan jahar katsina dashida Engr Nura Kalil A 2019 inji hajiya Farida Barau uwargidan Dantakarar senator Nayankin Funtua zone Engr Mohammed Nura khalil zata Fara zagayenta na kungiyoyin mata Daban Daban Wanda suke Akarkashinta  na jahar katsina Zatafita Zagaye nan bada dadewaba Domin sauya Akalarsu Dasu taho sumorama wannan Adalar Gwamnatin baya Domin Kara samun nagartar Shugabancinshi Anageria da jahar katsina gaba daya zanfara zagayene dayankin Daura zone dakuma katsina zone izuwa Funtua zone insha Allahu  Allah SWT yabamu Ikon zagayenmu lafiya kuma mutashi lafiya Ameen summa Ameen    FUNTUA ZONE SOCIAL MEDIA FORUM

AKIDAR GIDAN MEDIA NA ENGR. MOHAMMED NURA KHALIL

Image
  WANNAN ITACE AKIDAR-MU Yan media gidan Engr. MUHAMMAD NURA KHALIL. Dukkan tafiya akwai manufa mu munayi domin samun nasarar ENGR. na talakawa. Biyayya kuma muna yima jam'iyya tun daga sama har kasa masu mukami ,shugabanni da membobin jam'iyya. Da hujjoji muke Rubuce da baki muna yada manufar-mu duk inda kuke ganin matsala Ku gayamana zamu karu da ku. Mu talla muke a bi jirgin ceton al'umma. Idan kaga munyi zafin kai to antab'a maigidanmu ne bama yarda mu saurara da second daya ba muyin uziri.idan ko ka tabashi zamu tankama ta ruhi ko k'ashi da k'ashi. Bama rigima da kowa amma dai gonar-mu kar a shiga ko da ba jam'iyyar-mu daya ba mun yarda da mu girmama ra'ayin kowa,amma fa shiga hurumin da ENGR. sai mu chanja shiga. Jagorori na addini da na al'umma mu rayu dasu mu girmama martabar-su da kyau Allah shine ya d'aurasu amma fa da An zo hidimar siyasa Engr. Ne kadai a gaban-mu bamu zo fada da kowa kuma muna gi

Engr Muhammad Nura khalil Shugaba ne Mai hangen Nesa...........

Image
                                        Idan Kasamu Shugaba Mai irin  halayen Engr Muhammad Nura khalil to Hakika ba Kada matsalar gurbataccen shugabanci Domin zakasamu tagomashin Roman democradiyya, sabida shi shugaba ne Mai kishi dason Cigaban Alumma, Allah yabashi baiwar kulawa da Alumma cikin Hankali,ilimi,dattako da natsuwa. Shugaba ne wanda bai kyashi ko bakinciki danganeda abinda mabiyanshi zasu samu Kullun burinshi shine ya budama wadanda suke tareda shi Domin suma suzama wani Abu.    Engr Muhammad Nura khalil shugaba ne wanda baida nuna banbanci ko bangarenci yadauki kowa nashi. Shugaba ne wanda Kullun gurin shine tayaya Alumma da mata da matasa zasu dogara da kansu Domin azauna lafiya kuma asamu cigaba Mai dorewa.  Engr Muhammad Nura khalil ya kware kuma ya goge a Kowanne bangare na rayuwa tahakane zai taimaki Alumma cikin sauki da tsari Mai kyau dangane da Hikima da basirar da Al

Visionary KHALIL!!!

Image
When you have a man with such vision as your leader, be assured of a friendly policies and environment that will enable one harness his or her God given talents, excel without victimization and be proud as a citizen. A leader who helps his followers reach there full potentials, create a balance society and bring peace to the land. Which is the bedrock of progress and transformation. ENGR. MOHAMMED NURA KHALIL is a well travelled man, connector of talents and investors across cultures and economy.  Nigerians should think beyond the peanuts that is been used to submerge and subdue the greater glory that awaits their our dear country, Nigeria must rise above religious and tribal jamboree been orchestrated to deny the country a touch of an uncommon leader. We must disregard and discontinue with a trend that has neither improve the nation or her people, politics of tribe, of religion, of bitterness and backwardness. In a time like this where modern economic inn

INUWA BAKI KYAMAR KOWA.

Image
  Daga : KABIR SAIDU KHALEEL Wannan take dai ba boyayyen take bane ga al'ummar jihar katsina. A duk lokacin da akayi wannan taken a siyasance na sani ka sani ta sani wanda ke zuwan-ma a rai ba kowa bane fa ce farin wata sha kallo watau ENGR. MUHAMMAD NURA KHALIL .  Dan takarar gwamnan jihar katsina karkashin jam'iyyar ANPP a 2003 da 2007,2011 da 2015 mahadi ne mai dogon zamani a kowane karni anajin duriyarshi ko in ce yana girgiza maza. To a wannan karnin ma ya amsa koken al'ummar shi akan yasake fitowa domin yanada duk wani quality na yazama shugaba/ wakilin al'umma saboda gogewa,taimako da  nagartarshi a fannin mu'amula da jama'a. Da haka ne muke Neman addu'o'inku a gurin wannan bawan Allah musamman a wannan rana ta juma'a domin samun nasara a wannan kakar zaben mai zuwa. ENGR. MUHAMMADU NURA KHALIL YANAMA KOWA FATAN ALKHAIRI A DUKKANIN RAYUWAR-MU