TABBAS ZAMANI ALLAH NE MUTANE SUKUMA SIRRIN ALLAH NE ALHAMDULLAHI ALLAH SWT YA AZURTA KA DASU ENGR MUHAMMAD NURA KHALIL.
Tabbas
Babu Makawa Duk Mai Hankali Yasan Cewa Allah Swt Shine Zamani Haka Kuma Allah
Swt Shine Yake Yima Bawa Arxiki Kudi Ko Jama,a Alhamdullahi Allah Swt Yayi Engr
Muhammad Nura Khalil Duka Wannan Arxiki Wanda Ba Kuma Don Yafi Kowa Bane A
Wajen Allah Swt A,a Allah Swt Shine Yake Haka A Lokacin Da Yaso A Inda Yaso Ga
Wanda Yaso Allah Swt Mun Gode Maka Daka Azurtamu Yankin Karadua Wato Funtua
Zone Da Samun Mutum Irin Wannan Zabbabun Cikin Bayinka Wanda Hakan Ba Karamar
Nasara Bace Ga Daukacin Mutanen Funtua Zone Da Jihar Katsina Da Tarrayar
Nigeria Baki Daya Muna Rokon Allah Swt Ya Idah Nufi Mutanen Funtua Zone A
Matsayin Senator Funtua Zone Insha Allah Swt.
Mu
Mutanen Karadua zone Muna Tare Da Maigirma Engr Muhammad Nura Khalil A Matsayin
Senator Funtua Zone Insha Allah Swt.
Funtua.
Malunfashi.
Kankara.
Faskari.
Musawa.
Matazu.
Kafur.
Bakori.
Dandume.
Danja.
Sabuwa.
Abubakar
Yusuf Funtua.
Comments
Post a Comment