AKIDAR GIDAN MEDIA NA ENGR. MOHAMMED NURA KHALIL






 
WANNAN ITACE AKIDAR-MU
Yan media gidan Engr. MUHAMMAD NURA KHALIL.

Dukkan tafiya akwai manufa mu munayi domin samun nasarar ENGR. na talakawa. Biyayya kuma muna yima jam'iyya tun daga sama har kasa masu mukami ,shugabanni da membobin jam'iyya. Da hujjoji muke
Rubuce da baki muna yada manufar-mu duk inda kuke ganin matsala Ku gayamana zamu karu da ku. Mu talla muke a bi jirgin ceton al'umma. Idan kaga munyi zafin kai to antab'a maigidanmu ne bama yarda mu saurara da second daya ba muyin uziri.idan ko ka tabashi zamu tankama ta ruhi ko k'ashi da k'ashi.
Bama rigima da kowa amma dai gonar-mu kar a shiga ko da ba jam'iyyar-mu daya ba mun yarda da mu girmama ra'ayin kowa,amma fa shiga hurumin da ENGR. sai mu chanja shiga. Jagorori na addini da na al'umma mu rayu dasu mu girmama martabar-su da kyau Allah shine ya d'aurasu amma fa da An zo hidimar siyasa Engr. Ne kadai a gaban-mu bamu zo fada da kowa kuma muna girmama kowa. Ba mu zagi,kage ko kazafi ga kowa kuma muma bazamu lamunci ayimana ba.
WANNAN ITACE AKIDAR_MU
.
Comrade Kabir Saidu khaleel

Comments

Popular posts from this blog

BIOGRAPHY OF ENGR. MOHAMMED NURA KHALIL

ENGR MUHAMMAD NURA KHALIL MADUGUN SIYASAR KATSINA DA GWAGWARMAYAR DA YAYI.

NASHIRYA TSAF WAJAN BADA GUDUNMUWA GA ENGR NURA KHALIL DASHIDA MAIGIRMA GWAMNAN JAHAR KATSINA 2019