INUWA BAKI KYAMAR KOWA.



 
Daga : KABIR SAIDU KHALEEL
Wannan take dai ba boyayyen take bane ga al'ummar jihar katsina. A duk lokacin da akayi wannan taken a siyasance na sani ka sani ta sani wanda ke zuwan-ma a rai ba kowa bane fa ce farin wata sha kallo watau ENGR. MUHAMMAD NURA KHALIL.  Dan takarar gwamnan jihar katsina karkashin jam'iyyar ANPP a 2003 da 2007,2011 da 2015 mahadi ne mai dogon zamani a kowane karni anajin duriyarshi ko in ce yana girgiza maza. To a wannan karnin ma ya amsa koken al'ummar shi akan yasake fitowa domin yanada duk wani quality na yazama shugaba/ wakilin al'umma saboda gogewa,taimako da  nagartarshi a fannin mu'amula da jama'a.
Da haka ne muke Neman addu'o'inku a gurin wannan bawan Allah musamman a wannan rana ta juma'a domin samun nasara a wannan kakar zaben mai zuwa.

ENGR. MUHAMMADU NURA KHALIL YANAMA KOWA FATAN ALKHAIRI A DUKKANIN RAYUWAR-MU



Comments

Popular posts from this blog

BIOGRAPHY OF ENGR. MOHAMMED NURA KHALIL

ENGR MUHAMMAD NURA KHALIL MADUGUN SIYASAR KATSINA DA GWAGWARMAYAR DA YAYI.

NASHIRYA TSAF WAJAN BADA GUDUNMUWA GA ENGR NURA KHALIL DASHIDA MAIGIRMA GWAMNAN JAHAR KATSINA 2019