Engr Muhammad Nura khalil Shugaba ne Mai hangen Nesa...........














 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
Idan Kasamu Shugaba Mai irin  halayen Engr Muhammad Nura khalil to Hakika ba Kada matsalar gurbataccen shugabanci Domin zakasamu tagomashin Roman democradiyya, sabida shi shugaba ne Mai kishi dason Cigaban Alumma, Allah yabashi baiwar kulawa da Alumma cikin Hankali,ilimi,dattako da natsuwa. Shugaba ne wanda bai kyashi ko bakinciki danganeda abinda mabiyanshi zasu samu Kullun burinshi shine ya budama wadanda suke tareda shi Domin suma suzama wani Abu. 
 
Engr Muhammad Nura khalil shugaba ne wanda baida nuna banbanci ko bangarenci yadauki kowa nashi. Shugaba ne wanda Kullun gurin shine tayaya Alumma da mata da matasa zasu dogara da kansu Domin azauna lafiya kuma asamu cigaba Mai dorewa. 

Engr Muhammad Nura khalil ya kware kuma ya goge a Kowanne bangare na rayuwa tahakane zai taimaki Alumma cikin sauki da tsari Mai kyau dangane da Hikima da basirar da Allah yabashi a cikin Alumma da wuraren da yayi Aiki, yawan Alkairin da yakeyi bai misaltuwa a wurare da ban da ban na rayuwa. Domin habbaka tattalin Arziki da taimakon Alumma. 

Duk wanda Kaji yace ai musanya da kanshi to Hakika nashi ya raina Nigeria takai matakinda inkai ba wani bane ko Dan wani to Aiki a manyan Ma'aikatu yafi kafin Dan talaka, Nigeria kasa ce baba wanda take dauke da Alumma masu dunbin yawa, yana da kyau mu kauda siyasar Addini, Bangarenci da nuna kabilanci inba haka ba kasar mu bazata taba ci gaba ba Kullun Sai dai muita hasashe da hangen nesa. 
 
Da taimakon Allah da Kuma hadin gwuiwa da Goyan baya daga Alumma Nigeria xata iya gogayya da manyan kasashen duniya Amma sai Ansamu gogaggun Shuwagabanni masu hazaka, fikira, ilimi da hangen nesa kamar irinsu Engr Muhammad Nura khalil. 
 
Kamar yadda mukaga irin rawar da shuwagabannin karni na 21st suka taka musamman a kasashen ke tare irin Abubuwan Alkairin da Cigaban kasashensu abumma bai misaltuwa mu anan Nigeria anbarmu abaya tuntuni yakamata mu dauko shuwagabannin dazasu gina kasa su gina Alumma hanyoyin masana'antu da sabbin dubaru na zamani Domin ganin Anrage masu zaman kashe wando Hakan bazata samuba Sai mun nemo Shuwagabanni irinsu Engr Muhammad Nura khalil.

#Kungiyar masoya Engr nura Kalil. 

Comr Bilyaminu Lawal Funtua.

Comments

Popular posts from this blog

BIOGRAPHY OF ENGR. MOHAMMED NURA KHALIL

ENGR MUHAMMAD NURA KHALIL MADUGUN SIYASAR KATSINA DA GWAGWARMAYAR DA YAYI.

NASHIRYA TSAF WAJAN BADA GUDUNMUWA GA ENGR NURA KHALIL DASHIDA MAIGIRMA GWAMNAN JAHAR KATSINA 2019