NASHIRYA TSAF WAJAN BADA GUDUNMUWA GA ENGR NURA KHALIL DASHIDA MAIGIRMA GWAMNAN JAHAR KATSINA 2019





Nashirya tsaf Domin bada Gudunmuwata ga Maigirma Gwamnan jahar katsina dashida Engr Nura Kalil A 2019 inji hajiya Farida Barau uwargidan Dantakarar senator Nayankin Funtua zone Engr Mohammed Nura khalil zata Fara zagayenta na kungiyoyin mata Daban Daban Wanda suke Akarkashinta  na jahar katsina Zatafita Zagaye nan bada dadewaba Domin sauya Akalarsu Dasu taho sumorama wannan Adalar Gwamnatin baya Domin Kara samun nagartar Shugabancinshi Anageria da jahar katsina gaba daya zanfara zagayene dayankin Daura zone dakuma katsina zone izuwa Funtua zone insha Allahu 

Allah SWT yabamu Ikon zagayenmu lafiya kuma mutashi lafiya Ameen summa Ameen 

 

FUNTUA ZONE SOCIAL MEDIA FORUM

Comments

Popular posts from this blog

BIOGRAPHY OF ENGR. MOHAMMED NURA KHALIL

ENGR MUHAMMAD NURA KHALIL MADUGUN SIYASAR KATSINA DA GWAGWARMAYAR DA YAYI.