Posts

Your senatorial ambition not acceptable – Group Tells Sen.Abu Ibrahim.

Image
  - A Funtua group said Senator Abu Ibrahim   is not capable of representing Funtua Central at the  Senate any longer  - The group argued that it will reject any move by the party if they mistakenly present him again come 2019 as that will further deny the people karadua have its own equal share of representation. The Funtua political vanguards Initiative  and Funtua Mandate Promoters (FMP) has showed their full support to the current Governor Alh. Aminu Bello Masari. The group argued that the senatorial ambition of Sen. Abu Ibrahim is unacceptable and capable of denying the Funtua Central the well-deserved senatorial representation. The statement said the people of  Karadua had patiently waited long enough for things to change but rather things became worst. They alleged that upon all the amount of money received as constituency allowance from Sen. Abu Ibrahim , yet no any recorded achievements in terms of jobs opportunities and youth emp

ABUN TAKAICI A DUK SHEKARA YANKIN KARADUA WATO FUNTUA YANA YAYE DALIBAI MASU DEGREE DA DIPLOMA DA NCE SAMA DA MUTUM DUBU DARI (100'0000) AMMA ABUN BAKIN CIKI BASU SAMUN AIKIN YI.

Image
Daga: Abubakar Yusuf Funtua   Abun Bakin ciki Ne Ace A Duk Shekara Yankin Karadua Wato Funtua Zone Yana Yaye Daliban Makarantu Gaba Da Secondary Wato Masu Karatun Degree ko Diploma Ko Nce Samada Mutum Dubu Dari (100'0000) Amma Ko Kashi Goma Cikin Dari Basu Samun Aikin Yi Saboda Rashin Ingantaccen Wakilci Da Bamu Dashi A Yankin Karadua Wato Funtua Dayawa Daga Cikin Yan Majalissar Dokoki Ta Tarrayar Dasuka Fito Daga Yankin Funtua Zone Da Dan Majalissar Dattawan Funtua Zone Basu Maida Hankali Wajen Samarda Aikin Ga Matasan Yankin Ko Su Kirkiri Wani Shiri Don Tallafama Matasan Yankin Funtua Zone Ko Shirin Koyawa Matasa Sana,o,i Don Dogaro Da Kansu Wanda Hakan Shine Zaisa Taimaki Matasan Wannan Yankin. Duba Da Irin Wannan Mawuyacin Hali Da Yankin Karadua Wato Funtua Zone Yake Ciki Mukaga Babu Wanda Ya Dace Da Ceto Yankin Funtua Zone Daga Mawuyacin Hali Dayake Ciki Irin Engr Muhammad Nura Khalil Don Shine Kadai Wanda Yake Da Tausayin Talakawa Da Taim

SHUGABAN KASA MUHAMMAD BUHARI BASHIDA MATAIMAKA A MAJALISSAR DATTAWAN NIGERIA MUSSAMMAN DAGA YANKIN AREWACIN NIGERIA.

Image
 Daga:  Abubakr Yusuf Funtua Shugaban Kasa Muhammad Buhari Bashida Mataimaka A Majalissar Dattawan Nigeria mussammAn A Yankin Arewacin Nigeria Dayawa Daga Cikin Yan Majalissar Dattawan Nigeria Damuka Zaba Don Su Taimakawa Shugaban Kasa Muhammad Buhari Wurin Kawo Change Mai Ma,ana Basa Gudanar Abunda Ya kaisu Majalissar Yan Majalissar Dattawan Sunfi Maida Hankali Wajen Biyan Bukatar Kansu Wanda Hakan Yasa Talakawan Nigeria Cikin Mawuyacin Hali.  Yan Majalissar Dattawan Nigeria mussammAn Daga Yankin Arewacin Nigeria Basa Taimakon Shugaban Kasa Muhammad Buhari Wurin Kawo Chigaba A Yankin Hakan Yasamo Asali Ne Daga Raba Shugaban Kasa Muhammad Buhari Da Masoyan Shi Na Gaskiya Irinsu Engr Muhammad Nura Khalil , Da Sauran Masoya Shugaban Kasa Muhammad Buhari Na Kirki Engr Muhammad Nura Khalil Yana Daya Daga Cikin Masoya Shugaban Kasa Muhammad Buhari Na Gaskiya Wanda Ya Taimaka Ma Shugaban Kasa Muhammad Buhari Sosai A Lokacin Da Sukayi Aiki A Hukumar PTF Inda Mafiya Yawan Ayyu

Engr. Nura Khalil: Our Divine Legend

Image
By Yusuf Musa Mai Taki Firstly, I was not lavish with my praise because of any personal relationship with Engr. Nura Khalil. I was frankly taken aback by all this because I didn’t think describing him as “divine legend” was of any consequence. I know many people (particularly youth of 21st century) reading this piece would ask “Nura who? Who is that? I am ready to ponder over these questions and alike with a little I know about this legitimate politician in Katsina State’s political arena. So much has been said about this man in Katsina State’s political history that I don’t even know where to start. Well, Engr. Muhammad Nura Khalil, also known as “inuwa baki kyamar kowa” is a big deal in Katsina State (and Nigeria at large if I may say). He is a divine legend and a unique politician. His uniqueness started from his birth; which was noble, his life; which was distinguished from other politicians we have; which was

DUK ACIKIN YAN TAKARAR KUJERAR SENATOR NA YANKIN KARADUA ZONE BABU WANDA YAKAI ENGR. MUHAMMAD NURA KHALIL CAN CANTA.

Image
  Daga Abubakar R. Abubakar Bayan Kiraye kirayen da Alumna sukai tayi dangane da zaben 2019.yanzu zabi yarage Namu Domin tura shugaba Mai Adalci Domin wakiltar idan kakar zaben 2019 ta karaso.  Kamar yadda ta Bayyana mun hangi wadansu yan takara duk sun Fiddo makaman yakin neman zabe basu nan basu can sunata tsalle tsalle da hauragiya, sun cika koina da fastoci da bilbod, Babu Mutun daya daga cikin su wanda ya tsaya yayima Alumma kyakyawar magana akan Manufofinshi da Kuma dalilan takarar kujerar senator daya keyi, Domin Alumma Susan cewa tawace hanya zai taimakesu.  Babu shakka ko kokwanton komawar wadanda suke kyautata rayuwar Alummar dasuka xabesu, Sannan kuma na hango faduwa kasa warwass ga wadanda basu tsinanawa Alummar su komiba.  Nanda Dan lokaci kadan yan takara zasu fara yawan kanfe Domin neman Alumma, Dazarar Alumma suka fahimci Manufofin Dan takara shikenan, wannan ba Sabon Abu

Fashin Baki zuwaga Matasa,Samari Dama wadanda ko haihuwarsu ba ayiba lokacin.

Image
                                Daga Sirajo khalil   A jamhuriya ta farko Data biyu, Sanatoci da yan majalisar tarayya sun kokari sunyi abin ayaba wajen kafa Gobnatin Democradiyya, mai girma shugaban kasa a wancen lokacin yayi kokari matuka wajen tafiyar da sha'anin mulki da tsarin shuwagabanci,yayi kokarin cike Duk inda akasamu Gibi Da kuma dai-dai ta kasafin Kudi,  Wannan yayi daidai kuma tattalin Arziki yaci gaba da Bunkasa, man fetur yawadata KO ina cikin kasa,kuma Dala ta sauka Domin lokacin kudin mu na cikin gida suna da Daraja.  Hakikanin maganar anan itace kowa yayi kokari dai dai yadda ya dace. Domin ba magana bace ta tara Dukiyaba, maganace ta yan kishin kasa da talaka, "À Yanzu irin wannnan tsarin mukeso adawo mana dashi" Wannan shine gaskiyar kokarinda shugabanmmu yakeyi a Yanzu Amma babbar matsalar itace yan bani na iya sun cika siyasar da ra'ayoyinsu na son zuciya da tunani mara Am

ENGR MUHAMMAD NURA KHALIL MADUGUN SIYASAR KATSINA DA GWAGWARMAYAR DA YAYI.

Image
Kashi Na 01. √√√√√√√√√ Lokacinda Engr Muhammad Nura khalil ya shiga jam'iyyar ANPP A 1999,2000-2002 ya taradda jam'iyyar A cikin wani mawuyacin Hali Rashin kudaden Guda narda Ayyukan Yau Da Kullun na jam'iyya sakamakon Rashin mataimaka. Kwatsam ana cikin wannan Hali Saiga Engr Muhammad Nura khalil ya shigo cikin jam'iyyar tashin Farko yace aje kowace Ward dake cikin katsina Birni Da kauye akama party office Na ward shi zai biya kudin, Haka akaje 361 ko ina aka kama office Engr Muhammad Nura khalil shine ya biya wadannan kudin lakadan ba Ajalanba.  Sannan yace Aje local Government 34 Kowace akama party office na local Government ya Dunkule kudin ya Basu.  Har ila Yau, yace Aje Cikin Birnin katsina a Duba office, state party office Ya Dauki Kudi Naira Milliyan Daya da wani Abu tun wancen lokacin da Naira tafi Daraja.  Engr muhammad Nura khalil Shi kadai yaita Dawainiya da jam'iyyar ANPP a wancen lokacin ko mataimaka babu, Sabid