ABUN TAKAICI A DUK SHEKARA YANKIN KARADUA WATO FUNTUA YANA YAYE DALIBAI MASU DEGREE DA DIPLOMA DA NCE SAMA DA MUTUM DUBU DARI (100'0000) AMMA ABUN BAKIN CIKI BASU SAMUN AIKIN YI.
Daga: Abubakar Yusuf Funtua
Abun Bakin ciki Ne Ace A Duk
Shekara Yankin Karadua Wato Funtua Zone Yana Yaye Daliban Makarantu Gaba Da
Secondary Wato Masu Karatun Degree ko Diploma Ko Nce Samada Mutum Dubu Dari
(100'0000) Amma Ko Kashi Goma Cikin Dari Basu Samun Aikin Yi Saboda Rashin
Ingantaccen Wakilci Da Bamu Dashi A Yankin Karadua Wato Funtua Dayawa Daga Cikin
Yan Majalissar Dokoki Ta Tarrayar Dasuka Fito Daga Yankin Funtua Zone Da Dan
Majalissar Dattawan Funtua Zone Basu Maida Hankali Wajen Samarda Aikin Ga
Matasan Yankin Ko Su Kirkiri Wani Shiri Don Tallafama Matasan Yankin Funtua
Zone Ko Shirin Koyawa Matasa Sana,o,i Don Dogaro Da Kansu Wanda Hakan Shine
Zaisa Taimaki Matasan Wannan Yankin. Duba Da Irin Wannan Mawuyacin Hali Da
Yankin Karadua Wato Funtua Zone Yake Ciki Mukaga Babu Wanda Ya Dace Da Ceto
Yankin Funtua Zone Daga Mawuyacin Hali Dayake Ciki Irin Engr Muhammad Nura
Khalil Don Shine Kadai Wanda Yake Da Tausayin Talakawa Da Taimakon Su Shine
Wanda Zai Iya Ceto Yankin Funtua Zone.
Dawannan
Ne Mu Daukacin Matasan Yankin Funtua Zone Wato Kananan Hukumomin:
Funtua.
Malunfashi.
Kankara.
Musawa.
Matazu.
Faskari.
Kafur.
Bakori.
Dandume.
Danja.
Sabuwa.
Damu
Fito Don Tura Ingantaccen Wakili Don Ceto Yankin Karadua Wato Funtua Daga
Mawuyacin Hali Dayake Ciki Engr Muhammad Nura Khalil Shine Wanda Yafi Dacewa
Da Wakilcin Yankin Karadua Wato Funtua Zone Insha Allah Swt.
Media Assistant To.
Engr Muhammad Nura Khalil.
Incoming Senator Funtua Zone
(2019) Insha Allah Swt.
|
Comments
Post a Comment