SHUGABAN KASA MUHAMMAD BUHARI BASHIDA MATAIMAKA A MAJALISSAR DATTAWAN NIGERIA MUSSAMMAN DAGA YANKIN AREWACIN NIGERIA.
Daga: Abubakr Yusuf Funtua
Shugaban Kasa Muhammad Buhari Bashida Mataimaka A Majalissar
Dattawan Nigeria mussammAn A Yankin Arewacin Nigeria Dayawa Daga Cikin Yan
Majalissar Dattawan Nigeria Damuka Zaba Don Su Taimakawa Shugaban Kasa Muhammad
Buhari Wurin Kawo Change Mai Ma,ana Basa Gudanar Abunda Ya kaisu Majalissar Yan
Majalissar Dattawan Sunfi Maida Hankali Wajen Biyan Bukatar Kansu Wanda Hakan
Yasa Talakawan Nigeria Cikin Mawuyacin Hali.
Yan Majalissar Dattawan Nigeria mussammAn Daga Yankin
Arewacin Nigeria Basa Taimakon Shugaban Kasa Muhammad Buhari Wurin Kawo Chigaba
A Yankin Hakan Yasamo Asali Ne Daga Raba Shugaban Kasa Muhammad Buhari Da
Masoyan Shi Na Gaskiya Irinsu Engr Muhammad Nura Khalil, Da Sauran Masoya
Shugaban Kasa Muhammad Buhari Na Kirki Engr Muhammad Nura Khalil Yana Daya Daga
Cikin Masoya Shugaban Kasa Muhammad Buhari Na Gaskiya Wanda Ya Taimaka Ma
Shugaban Kasa Muhammad Buhari Sosai A Lokacin Da Sukayi Aiki A Hukumar PTF Inda
Mafiya Yawan Ayyukan Raya Kasa Da Aka Gudanar A Hukumar PTF Engr Muhammad Nura
Khalil Shine Ya Tsare su Kuma Ya Tabbatar Da Anyisu Akan Tsari Don Haka Ne Mu
Daukacin Matasan Yankin Katsina Ta Kudu Wato Funtua Zone Muke Rokon Engr
Muhammad Nura Khalil Daya Taimaka Don Ceto Yankin Funtua Zone Daga Mawuyacin
Hali Dayake Ciki. Zuwan Engr Muhammad Nura Khalil Zai Taimaka Ma Shugaban Kasa
Muhammad Buhari Sosai Wurin Kawo Chigaba A Tarrayar Nigeria Baki Daya.
Comments
Post a Comment