Fashin Baki zuwaga Matasa,Samari Dama wadanda ko haihuwarsu ba ayiba lokacin.
Daga Sirajo khalil
A
jamhuriya ta farko Data biyu, Sanatoci da yan majalisar tarayya sun
kokari sunyi abin ayaba wajen kafa Gobnatin Democradiyya, mai girma
shugaban kasa a wancen lokacin yayi kokari matuka wajen tafiyar da
sha'anin mulki da tsarin shuwagabanci,yayi kokarin cike Duk inda akasamu
Gibi Da kuma dai-dai ta kasafin Kudi,
Wannan
yayi daidai kuma tattalin Arziki yaci gaba da Bunkasa, man fetur
yawadata KO ina cikin kasa,kuma Dala ta sauka Domin lokacin kudin mu na
cikin gida suna da Daraja.
Hakikanin
maganar anan itace kowa yayi kokari dai dai yadda ya dace. Domin ba
magana bace ta tara Dukiyaba, maganace ta yan kishin kasa da talaka, "À
Yanzu irin wannnan tsarin mukeso adawo mana dashi"
Wannan
shine gaskiyar kokarinda shugabanmmu yakeyi a Yanzu Amma babbar
matsalar itace yan bani na iya sun cika siyasar da ra'ayoyinsu na son
zuciya da tunani mara Amfani,yanzu munrasa wakilai masu Amana.
Yanzu
idan muka dauki tonan sililin da Sen.shehu sani yayi à kwananan, Da
tafiyar hawainiyar da Kasafin 2018 ,7tundaga nuwanban 2017 An Kammala
karatu da farko Harzuwa nakarshe Amma haka bata cimma ruwaba Domin sun
cushe suka sanya lauje cikin kube.munrasa wakilai masu kishin Alumma.
Akwai kyakyawar Alaka tsakanin majalisar Dattawa da majisalar samari kansu à hade yake wajen zalinci.
Domin
kawo Gyara Da samun sauyi mai ma'ana yanada kyau Alumma murika tantance
mutane masu Amana, Mutunci da dattako Domin su rika wakiltar mu kamar
irinsu Engr Muhammad Nura khalil
Wannan shine
Babban Dalilin dayasa mukeso yazo ya ceci yankin karadua à matsayin
senator idan Allah ya kaimu 2019,Tunda Allah ya taimakemu munsamu
shugaban kasa Yanzu abinda ya ragemana shine mu sa marmashi wadanda zasu
tayashi Aiki wadanda bazasu rika Bashi matsala ba, yanada kyau Muba
kanmu wannan Damar idan Allah ya kaimu zaben 2019,Muzabi Engr Muhammad
Nura khalil.
Malam Sirajo Khalil.
Comments
Post a Comment